IQNA - A cikin wani sako da ya aike, babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya jajantawa Jagoran juyin juya halin Musulunci dangane da shahadar shugaban kasa da ministan harkokin wajen Iran da tawagarsu tare da yi musu addu'ar Allah ya jikansu.
Lambar Labari: 3491196 Ranar Watsawa : 2024/05/22
Tehran (IQNA) A jiya Laraba ne babban sakataren kungiyar Hizbullah Hassan Nasrallah ya bayyana cewa: gwagwarmayar al’ummar Lebanon ta kara karfi fiye da kowane lokaci a tarihi.
Lambar Labari: 3487344 Ranar Watsawa : 2022/05/26
Sayyid Nasrallah:
Bangaren kasa da kasa, Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar zamanin barazanar 'Isra'ila' ya wuce kuma ba zai dawo ba har abada, don kuwa ta san cewa karfin kungiyar Hizbullah ya karu sama da na lokacin yakin shekara ta 2006.
Lambar Labari: 3481792 Ranar Watsawa : 2017/08/13